Dokar Workplace Cookies


Wannan Doka ta Workplace Cookies (“Dokar Cookies”) ta bayyana yadda za mu yi amfani da cookies, sannan a karanta tare da haɗin-guiwar Dokar Privacy wadda za a nema wajen samar da bayananmu da mukan samar ta hanyar cookies. Wannan Doka ta Cookies ba ta samuwa a loakcin da ka ziyarci kasuwancinmu na bainar jama’a da ,kuma bayanan tanar-gizo na workplace.com (the “Workplace Site”).
Cookies & Sauran Ma’ajiyar kayan Ƙere-ƙere
Cookies wasu ‘yan guntayen rubutu ne da ake amfani da su wajen adana bayanai a burauzar yanar-gizo. Akan yi amfani da Cookies wajen adana da kuma karɓar tantancewa tare da sauran bayanan da ke kan kwamfutoci, wayoyin salula da kuma sauran na’urori. Sauran ƙere-ƙere, da suka haɗa da datar da muke adanawa a kan burauzar yanar-gizo ko na’ura, abubuwan tantancewa, tare da na’urarka, da kuma sauran softwaya, duk akan yi amfani da su ne a kan manufa ɗaya. A wannan doka, muna danganta duk waɗannan ƙere-ƙere a m,atsayin “cookies”.
A ina mukan yi amfani da cookies?
Za muniya sanya cookies a kan kwamfutarka ko na’ura, sannan a karɓi bayanan da aka adana a cookies, a lokacin da ka yi amfani da kayan Workplace na yanar-gizo da muka samar don abokan hulɗarmu (wurin da kake aiki ko inda aka samar da akawun ɗinka) wanda yakan bai wa masu amfani da shi dama wajen haɗuwa da kuma tura saƙonni a wajen aiki, da suka haɗa da kayan Workplace, manhaja da kuma dangogin hada-hadar kan yanar-gizo (together the "Workplace Services").
Tsawon wane lokaci cookies yakan yi?
Dukkan cookies suna da adadin lokutan gama aiki waɗanda sukan nuna tsawon lokacin da sukan tsaya ga burauzarka ko na’urarka, a inda hakan yakan iya rabuwa zuwa gida biyu:
  • Zangon cookies – waɗannan cookies ne na wucin-gadi wanda yakan daina aiki (kuma aka goge su kai-tsaye) a duk lokacin da ka rufe burauzarka.
  • ɗorewarcookies – yawanci waɗannan suna da lokacin barin yin aiki, sannan ya tsaya a burauzarka har sai sun gama, ko kuma har sai ka goge su a zahiri.
Me ya sa muke amfani da cookies?
Cookies sukan taimaka mana wajen samar da, kare, tare da inganta Ayyukan Workplace, kamar su mallakar maƙunshinya da kuma samar da kyakkyawar ƙwarewa.
Musamman dai, mukan yi amfani da su ne don wadannan manufofi kamar haka:
Rubuta cookieManufa
Tabbaci
Mukan yi amfani da cookies don gano akawun ɗinka da kuma sanin lokacin da ka shiga ta yadda za mu mayar da shi cikin sauƙi a gare ka don samun damar shiga Ayyukan Workplace, sannan a nuna maka ƙwarewa mai tsari da kuma fasali.
Misali: Mukan yi amfani da cookies don ya tuna mana burauzarka ta yadda ba za ka iya ci gaba da shiga cikin Ayyukan Workplace ba.
Tsaro, tasha da kuma ingancin kaya.
Mukan yi amfani da cookies don su taimaka mana wajen adana akawun ɗinka, data da kuma Ayyukan Workplace cikin tsaro da lafiya.
Misali: Cookies kan taimaka mana wajen gano tare da cusa ƙarin ma’aunai a lokacin da wani zai yi shirin shiga akawun ɗin Workplace ba tare da samun tabbaci ba, misali, kamar wajen sanya lambobin sirri daban-daban cikin sauri. Haka kuma, mukan yi amfani da cookies wajen adana bayanan da za su ba mu damar dawo da akawun ɗinka a inda ka manta lambobinka na sirri ko neman ƙarin samun tabbaci idan ka sanar da mu an yi wa akawun ɗin naka kutse.
Sannan, mukan yi amfani da cookies don mayar da aikin da aka saɓa wa dokokinmu ko aka rage wa aikinmu daraja wajen samar da Ayyukan Workplace.
Ayyuka da fasali
Mukan yi amfani da cookies wajen samar da cikakken aiki wanda kan taimaka mana wajen samar da Ayyukan Workplace.
Misali: Cookies yakan taimaka mana wajen adana muhimman kayayyaki, sanin lokacin da aka gan ka ko aka yi hulɗa da kai a tsarin Workplace, haka kuma, sanin provCookies sukan taimaka mana wajen ajiyar kayayyaki, sanin lokacin da aka gan ka ko aka yi hulɗa da kai a tsarin Workplace, tare da samar maka da tsari na musamman da kuma ƙwarewa. Bugu da ƙari, mukan yi amfani da cookies don taimaka mana wajen samar da wani tsari da ya danganci wurinka.
Misali: Mukan adana bayanai a cikin cookie wanda aka saka a burauzarka ko na’urarka ta yadda za ka ga aikin a harshenka da ka zaɓa.
Ƙoƙarin aiki
Mukan yi amfani da cookies don yiwuwar samar maka da kyakkyawar ƙwarewa.
Misali: Cookies kan taimaka mana ga alamomin kan hanya a tsakanin saba da kuma fahintar yadda ayyukan Workplace sukan buɗe mutane daban-daban cikin gaggawa. Haka kuma, cookies yakan taimaka mana wajen ɗaukar ƙididdiga da kuma ɗaukar wani salo daga sikirin da windo ɗinka, tare da sanin ko kana da damar yin canji mafi girma, ta yadda za mu iya sanya tashoshinmu da manhajojinmu daidai.
Yin gwaji da kuma bincike
Mukan yi amfani da cookies don kyakkyawar fahinta ga yadda mutane sukan yi amfani da ayyukan Workplace ta yadda za mu iya inganta shi.
Misali: Cookies yakan taimaka mana wajen fahintar yadda mutane sukan yi a mfani da ayyukan Workplace, dakuma nazarin sassan ayyukan Workplace da mutane suka fi amfanuwa da aikatuwa da su, tare da gano abubuwan da za a inganta.
Wane cookies mukan yi amfani da shi?
Cookies ɗin da mukan yi amfani da shi ya ƙunshi cookies na zango, wanda akan goge a lokacin da ka rufe burauzarka, da kuma jaddada cookies, wanda yakan tsaya a kan burauzarka har sai sun gama aiki ko kuma ka goge su.
Mukan saka abokin hulɗa na farko ne kaɗai a ayyukan Workplace. Ba a saka abokin hulɗa na uku a Ayyukan Workplace ba.
Ta yaya za ka iya kula da amfaninmu na cookies
Burauzarka ko na’urarka takan iya samun saituna da za su ba ka damar zaɓar ko an saita burauzar cookies don a goge su. Don samun ƙarin bayani dangane da waɗannan abubuwan kulawa, ziyarci burauzarka ko kuma kayan taimakon na’ura. Wasu ‘yan sassan gudanarwa na workplace ba lallai ne su yi aiki yadda ya kamata ba idan ka katse burauzar amfani da cookie.

Ranar bitar da aka yi ta ƙarshe: 10 ga watan Yuni, 2022